• Labaran yau

  Barayin Babur da aka kashe kuma aka kone su (Hotuna)

  Wasu matasa guda biyu sun gamu da ajalinsu a kauyen Mahuta da ke cikin jihar Kebbi a ranar Lahadi 6,Agusta.

  Bayanai sun nuna cewa ana zargin cewa matasan sune ke kashe 'yan Achaba su gudu da babur kafin dubunsu ya cika.

  Babu wani bayani daga hukumomi kawo yanzu.
  Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Barayin Babur da aka kashe kuma aka kone su (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama