• Labaran yau

  An kama mai yin farfesu da kayan cikin dan'adam

  Rundunar 'yan sanda na jihar Rivers ta kama wani matashi Roland Peter wadda ya shahara wajen sace mutane bayan ya kashe su sai ya sassare su yayi farfusu da sassan kayan cikinsu.

  An damke  Roland Peter ne yayin da yake shirya wa 'yan kungiyarsa farfesun anta da hanjin wani Fasto mai suna Samuel Okpara da suka saceshi,suka kashe shi kuma suka gundule kansa a garin Ahoada na karamar hukumar Ahoada ta kudu..

  Bayanai sun nuna cewa shi wannan talikin shine mai dafa naman wanda suka sace suka kashe ta hanyar shirya farfesun kayan cikinsu da faten ayaban flanten,bugu da kari shi ne ke ajiye bindigogin 'yan kungiyar karkashin jagoransu wadda ake wa lakabi da High Tension .

  Kwamishinan 'yansanda na jihar ta Rivers Mr. Zaki Ahmad ya shaida wa manema labarai cewa wanda ake tuhumar yana cikin wata kungiya da suke addabar mutane musamman al'umman karamar hukumar Ahoada ta kudu.

  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama mai yin farfesu da kayan cikin dan'adam Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });