• Labaran yau

  'Yar shekara 5 ta auri dan shekara 22

  'Yansanda a kasar Pakistan sun yi kokarin dakatar da wani aure da aka daura tsakanin wata yarinya mai shekara 5 da Ango dan shekara 22 mai suna Habibullah Shar amma kafin su zo an riga an gama daura auren.

  Kauyen Raman Shar ya cika da kade-kade da bushe-bushe na shagalin daurin auren a garin Dhakan yayin da 'yansanda suka zo suka kama Ango da mahaifinsa  Molvi Kifayatullah Bhutto mai shekara 40 da mahaifin Amarya Gul Meer.

  Haka zaloka 'yansandan sun kama Amaryar da Mahaifiyarta.  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yar shekara 5 ta auri dan shekara 22 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });