• Labaran yau

  Tsohuwa 'yar shekara 70 da tayi zina da Matashi zata biya tarar awaki 3

  Tsohuwar nan 'yar shekara 70 wanda aka kama  tana zina da wani matashi dan shekara 30 zata biya tarar awaki uku a bisa al'adar kauyen Amauzu Nkpoghoro da ke karamar hukumar Afikpo na gabas a jihar Ebonyi.

  Idan baku manta ba a makon da ya gabatane muka labarta maku yadda aka zagaya da Tsohuwar da Matashi da aka kamasu yana zina da ita tsohuwar.

  Majiyar mu ta labarta mana cewa wannan yayi daidai da al'adun kauyen Nkpoghoro kuma hukuncin da ya bi ta kan tsohuwar shine mafi tsanani da ya faru da masu irin wannan matsalar a 'yan shekarunnan.

  Bayanai sun nuna cewa Jikar tsohuwar ce ta kama tsohuwar a yayin da saurayin yake kan yin zina da Tsohuwar tsirara lokacin da Jikar Tsohuwar ta kai mata abinci kuma ta zarce kai tsaye zuwa cikin dakin barci na Tsohuwar.
  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Tsohuwa 'yar shekara 70 da tayi zina da Matashi zata biya tarar awaki 3 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama