• Labaran yau

  Tsoho ya kashe kansa bayan ya fallasa cewa shi ya kashe yayansa

  Chief Francis Sunday Onwukaike wani tsoho ne dan shekara 65 da ya kashe kanshi ta hanyar rataya  a dakinsa bayan ya gama fallasa kanshi a gaban basaraken garinsu cewa shine da kansa ya kashe yayansa.

  Lamarin ya faru a kauyen Oba na garin Uke a karamar hukumar Idemili ta gabas a jihar Anambara.

  Za'a bizine tsohon a kauyensa na haihuwa Oba ranar 27/7/2017  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsoho ya kashe kansa bayan ya fallasa cewa shi ya kashe yayansa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });