• Labaran yau

  Kotun Koli ta tabbatar da Ahmed Makarfi shugaban jam'iyar PDP na Najeriya | isyaku.com

  Kotun koli ta Najeriya ta tabbatar da Ahmed Makarfi a matsayin shugaban jam'iyar PDP na kasa a wani hukunci da Alkalan Kotun suka zartar da gaggarumin rinjaye.

  Wannan ya kawo karshen takaddama da ta dade tana taka rawa tsakanin bangaren Ali Modu Sherif da shi Ahmed Makarfi.

  A baya dai wata kotun daukaka kara ta yanke hukunci akan cewa shi Ali Modu Sheriff shine shugaban jam'iyar na kasa wanda a yau Kotun koli ta kasa ta rushe a yayinda ta tabbatar da Ahmed Makarfi a matsayin shugan PDP na kasa.

  Kalli hotuna a kasa:


  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kotun Koli ta tabbatar da Ahmed Makarfi shugaban jam'iyar PDP na Najeriya | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama