• Labaran yau

  Dan shekara 16 ya auri 'yar shekara 71 | isyaku.com

  Wani abin mamaki ya auku a kasar Indonesia inda wani yaro dan shekara 16 mai suna Selamat Riayadi ya auri wata tsohuwa mai suna Rohaya 'yar shekara 71.

  Bayanai sun nuna cewa ma'auratan sun yi barazanar cewa zasu kashe kansu matukar ba a bari suka yi aure ba.

  Dukkannin ma'auratan talakawa ne balle ayi zaton cewa dukiya tayi tasiri a cikin lamarin wannan aure.

  Iyayen angon sun biya Iyayen Amarya kudin Indonesia Rupia 200,000 kimanin N4,800 kudin Najeriya.  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Dan shekara 16 ya auri 'yar shekara 71 | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama