• Labaran yau

  An tilasta tsohuwa yin rawa da matashi bayan an kamasu suna zina

  Abin mamaki baya karewa a Duniyar nan ta Allah,a kullum akan tashi ne da ababe kala kala,a yau kuwa wata tsohuwa ce aka wulakanta sakamakon kamasu da akayi tana zina da wani matashi.

  Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru a kauyen  Amauzu Mkpoghoro dake karamar hukumar Afikpo ta gabas.

  Mutane sun tilasta tsohuwar da matashin suka yi ta sheka rawa yayin da suka zagaya da su a kauyen rike da hannun juna.  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An tilasta tsohuwa yin rawa da matashi bayan an kamasu suna zina Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama