• Labaran yau

  An kashe 'Dan sanda da duka bayan mota ta kashe Mata da Yara 3


  Matasa da suka harzuka sun kashe wani dan sanda da duka bayan sun zarge shi da haddasa hatsari da ya janyo mutuwar wata mata da yara uku a hanyar Overi na garin Onitsha a jihar Anambara.

  Bayanai da ke fitowa daga wadanda lamarin ya faru a gaban idon su ya nuna cewa da misalin karfe 3:30 na ranar Alhamis 'dan sandan mai mukamin sajent  yayi kokarin tsayar da wata mota tipa da ta dauko yashi da karfin tsiya,lamarin da ya janyo motar ta kwace wa direban kuma ta bi ta kan wata mata da yara uku wanda nan take suka mutu.

  Hakan ya harzuka wasu matsa da abin ya faru a gaban idonsu kuma kai tsaye suka kashe dansandan da duka.

  Mai magana da yawun hukumar 'yansanda na jihar Anambara  Mrs Nkeiru Nwode ta tabbatar da faruwar lamarin amma ta musanta cewa dansandan ne ya janyo hatsarin da ya kai ga mutuwar wata mace da yara uku.

  Tuni dai yansanda suka yi kame kame da suka alakanta da lamarin kuma sun fadada bincike a yayin da aka gano bindiga kirar AK47 na dan sanda da aka kashe.  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

  Hoto:Liblog
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kashe 'Dan sanda da duka bayan mota ta kashe Mata da Yara 3 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });