• Labaran yau

  An cafke wani mutum a bisa zargin luwadi da yara 4 | isyaku.com

  'Yan sanda a jihar Niger sun kama wani da ake zargi da aikata luwadi da yara.Wanda aka kama mai suna Mustapha Abdullahi ya fada hannun jami'an tsaro a bisa zargin aikata laifin luwadi.

  Bayanai sun nuna cewa hukumar 'yan sanda ta jihar Niger ta sami rahotanni na sirri ne inda tayi anfani da bayanan wajen cafke Abdullahi.

  Ana zargin Abdullahi da yin luwadi da yara maza su hudu 'yan shekara 12 zuwa 15.

  Tuni dai 'yansanda suka gurfanar da wanda ake zargin a gaban Kotu.


  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An cafke wani mutum a bisa zargin luwadi da yara 4 | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama