• Labaran yau

  Akuya da aka haifa da fuska kamar na bil'adama

  Allah mai ikon akan komai,a kasar Argentina an haifi wata akuya mai ban tsoro da mamaki.Ita wannan akuya an haifetane da siffan fuska mai kama da na bil'adama a San Luis na Lardin tsakiyar Argentina.

  Idanu,gira,baki hanci kai har da alamar gashin baki.

  Wannan lamarin ya haifar da mamaki da rudani ga al'umma musamman wanda aka haifa masa akuyar a gidansa.

  Duk da yake akuyar tayi awa uku ne kacal da rai daga bisani ta mutu.
  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Akuya da aka haifa da fuska kamar na bil'adama Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });