• Labaran yau

  Wata Mata ta haifi kadangare a Port Harcourt | isyaku.com

  Ra'ayi ya bambanta kuma kowa na fadin albarkacin bakinsa a yayin da wani hoto ya ke zagayawa a shafin sada zumunta na Facebook dauke da labarin cewa wata mata mai ciki ta haifi kadadangare bayan tayi nakuda .

  Wani ma'abuci amfani da shafin sada zumunta na yanar gizo na Facebook mai suna Meshach Jaja ya ruwaito a shafinsa na Facebok cewa wannan lamarin ya faru ne a al'ummar Rumuosi da ke karamar hukumar mulki ta Obio/Akpor.Babu wani karin bayani dangane da lamarin.  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120.
  Shiga babban shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Wata Mata ta haifi kadangare a Port Harcourt | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama