• Labaran yau

  Diyan 'Yar adua 3 da suka auri tsofaffin Gwamnoni

  Hoton 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Marigayi Shehu Musa 'Yar adua kena wadanda dukannin su sun auri tsofaffin Gwamnonin Arewa ne.

  Maryam ita ta auri tsohon Gwamnan Katsina Ibrahim Shehu Shema,sai Nafisa wanda ta auri tsohon Gwamnan jihar Bauchi Isah Yuguda kana Zainab kuwa ta auri tsohon Gwamnan jihar Kebbi Sa'idu Dakingari.

  @isyakuweb--Shafin mu na Facebook
  https://web.facebook.com/isyakuweb


  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Diyan 'Yar adua 3 da suka auri tsofaffin Gwamnoni Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama