• Labaran yau

  Naira ya kara walakanta a kan Dala

  A yanzu haka Naira ya kara walakanta a kan Dalar Amurka a yayin da diloli masu canji ke sayen Dala daya akan Naira 500,su kuma su sayar akan Naira 506.
  Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya tabbatar da haka,wanda ya yi dai-dai da labarin da naijaquest ta bugo a yau.Agarin Birnin kebbi dai Dalar ma bata samuwa,wannan ya biyo bayan rashin Dalar ne a wajen sanannu kuma shahararrun masu canjin a na Birnin kebbi.Tuni dai wannan lamarin yayi illa ga masu amfani da wannan Dalar domin gudanar da sana'ar su.Misalin wannan kuwa shine,akwai wayoyin salula da ake shigowa da su daga kasashen waje,kuma a yayin da aka cire sim da suka zo da su aka sa na Najeriya,sai wayoyin su bukaci lambobin makulli da aka rufe su daga kasar da aka sayo su(password),wanda ya zama wajibi masu Flashing wayar salula su yi amfani da Dalar Amurka domin gudanar da aikin.Kenan aikin za yi tsada saboda ana yin irin wannan aikin ne fiye da Dala 10.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Naira ya kara walakanta a kan Dala Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });