• Labaran yau

  An kama dan Luwadi ? a Nassarawa2,Birnin kebbi

  An kama wani yaro mai suna Hamisu,wanda ake zargi da lalata yara ta hanyar Luwadi.Dubun wannan Hamisu ya cika ne jiya Alhamis a yayin da ya ja wani yaro zuwa Makarantar Pramare na Nassarawa2 da ke garin Birnnn kebbi tsakanin Magariba da Isha'i.Bayanin da wanda ake zargin ya bayar ya ce ya bukaci yaron ne ya raka shi wannan Makarantar don ya ga wani Mutun da zai karbi sako  a wajen shi,bayan sun isa ne sai ya taushe yaron kuma ya bukaci yin lalata da yaron.Bayanai sun nuna Yaron ya ruga da gudu kuma ya je ya gaya wa Mahaifin sa wanda ya sa ya dau matakin bincike.
  Binciken farko da 'yan sanda suke gudanarwa ya nuna shi Hamsu bai shiga duburan Yaron ba.Domin yaron ya ba da bayanin yadda abin ya faru ga 'Yan sanda.
  Hamisu dai na hannun hukuma inda ake zaton za'a gurfanar da shi a gaban Kotu da zazar an gama bincike.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama dan Luwadi ? a Nassarawa2,Birnin kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });