• Labaran yau

  JAMI'AN TSARO NA NSCDC SUN SHURE JARKOKIN MAI NA 'YAN BUNBURUTU A GIDAN MAI NA FORTE OIL,BIRNIN KEBBI

  Jami'am tsaron Farin Hulala ta Najeriya NSCDC da ke bada tsaro a gidan man FORTE OIL da ke gefen randabawal na hanyar zuwa sabuwar kasuwar Birnin kebbi,sun shushshure jarkokin man fetur da 'yan bunburutu suka shigo da su gidan mai na Forte oil,duk da umarnin da su jami'an NSCDC da ke gidan man suka bayar kan cewa kada 'yan bunburutun su shigo gidan man da jarkoki,su kuma 'yan bunburutun suka karya wannan umarnin.
  Hakan ya jawo cinkoso ga tafiyar da tsarin sayar da mai a gidan man,wanda ya sa jami'an suka dau wannan matakin.FORTE OIL dai tana daya daga cikin kalilan gidajen mai da suke sayar da mai da safiyar yau Laraba a garin Birnin kebbi.A halin yanzu dai jami'an na NSCDC sun ci gaba da ba da kariya da kuma tafiyar da tsari a harkar sayar da mai a gidan man na Forte Oil.

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: JAMI'AN TSARO NA NSCDC SUN SHURE JARKOKIN MAI NA 'YAN BUNBURUTU A GIDAN MAI NA FORTE OIL,BIRNIN KEBBI Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });