• Labaran yau

  KWALEJIN 'YAN SANDA YA RUSHE A LAGOS-AKALLA MUTUM 2 SUN MUTU

  Wata gini a kwalejin ‘yan sanda da ke garin Ikeja a jihar Legas ta rushe kuma akalla mutane 2 sun hallaka.
  Jaridar Punch ta bada rahoton cewa wani ma’aikacin hukumar bada agaji na gaggawa ,shiyar jihar Llegas ya tabbatar da wannan labari
  Yace yunkurin ceto wadanda ke ciki na nan tafe amma har yanzu ba’a san yawan mutane da ke cikin ginin ba.Game da cewar jaridar Premiuim Times.Dolapo Badmus,kakakin yan sandan jihar Legas ta tabbatar da mutuwan mutane 2.
  (Daga naij.com hausa )

  SANA'A SA'A: Amfanin 'Ya'yan Itatuwa (Tuffah, Kankana, Lemo, Mangwaro) - Leadership Hausa

  Za mu dan yi bayani a takaice kan wasu daga cikin 'ya'yan itatuwa, wadanda suke da amfani a jikin dan adam. Da yawa jama'a ba sa la'akari da amfaninsu, tare da fatan uwargida za ta kawo hankalinta, domin amfanin iyalinta baki daya. TUFFAH (APPLE) Wannan dan itace na dauke da sinadarin 'Bitamin C' duk da...
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: KWALEJIN 'YAN SANDA YA RUSHE A LAGOS-AKALLA MUTUM 2 SUN MUTU Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });