Duba Takardun Mota Ba Aikin ‘Yan Sanda Ba Ne – AIG







Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya, Mr Dan Bature kuma shugaban hukumar na shiyya ta 11 da suka hada jihohin Oyo, Osun da kuma Ondo, ya bayyana cewa, binciken takardun mota musamman a manyan hanyoyi da jami’an ‘yan sanda su ke yi ya sabawa dokar hukumar.
Bature, ya bayyana hakan ne yau Laraba  a jihar Oyo yayin wata ziyarar kwana  biyu da ya kai jihar.
“Aikin ‘yan sanda shine su tabbatar da an samu hanyar da jama’a za su gudanar da harkokinsu ba tare da wata matsala ba” inji Bature.
Bature, ya kara da cewa, bai kamata a ce duk inda motar ‘yan sanda ta ke ta zama wurin cinkosan ababen hawa ba.
Daga Leadership Hausa

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN