An kama kwarto da yayi shige a dakin wata Amarya



Ebalsblog ya rubuto cewa wannan mutum an kama shi ne a yankin Opume da ke karamar hukumar Ogbia da ke jihar Bayelsa.Mijin Amaryar ne dai ya kama wannan kwarton a yayin da yake kokarin neman biyan bukata da ita wannan Amaryar a gadon mijin ta kuma a cikin dakin sabon mijin nata.
Shi dai wannan kwarton lallai yana da karfin hali

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN