Walimar sunan diyar sakataren watsa labarun mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi Mal.Nura Wakkala Bena

Mal.Nura Wakkala Bena

A madadin Seniora Technical Services Nig.Ltd,mu na taya ka murnar samun diyar da aka haifa maka wanda za'a yi walimar suna a Masallaci ranar Talata 11/10/2016 a rukunin gidaje 200 na hanyar Kalgo,Jihar Kebbi.Muna kuma taya ka fatan Allah ya sa daiyaba ce,ya sa ta tashi cikin koshin lafiya,ilimin Qur'ani da nassara a rayuwar ta.Allah ya ba Uwar Jaririya (Nana Khadijah) koshin lafiya ya kuma bai wa Uban wadatar iya hidimar rayuwar ta da sauran iyalan shi cikin taimako,jagoranci da garkuwa daga Allah s.w.a.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN