Jirgin Alhazai na 2 ya sauka dauke da Mataimakin Gwamnan Kebbi
Jirgin Alhazan Jihar Kebbi rukuni na biyu ya Dawo daga kasa maitsalki. Jirgin dai na MaixAir ya sauka ya…
Jirgin Alhazan Jihar Kebbi rukuni na biyu ya Dawo daga kasa maitsalki. Jirgin dai na MaixAir ya sauka ya…
Yan sanda a jihar Ebonyi sun damke wani tsoho mai shekara 70 Simon Alobu bayan yayi wa yarinya 'yar shek…
Gwamnatin Jihar Kebbi karkashin Jagoracin Gwamnan Jihar Sen Abubakar Atiku Bagudu ta ware gobe Juma'a …
A kasar Guinea wani barawo da aka kama Boubacar Diallo yayi wa 'yan sanda godiya da fatar alhairi bayan…
A Britania gidan Radfords shine gida da ya fi kowane gida yawan jamma'a saboda suna da 'ya'ya …
Sunny Deol wadda da ne ga fitaccen tsohon jarumin finafinan Bollywood Dhar Mendra Deol jarumi ne tsayayye k…
Elizabeth Agboje wata Lauya ce da ta fada hannun 'yansanda bisa zarginta da azabtar da yarinya da tak…
Labarai da ke fitowa daga birnin Abuja sun nuna cewa wani sanannen dan Luwadi mai suna Samarola Musa ya kas…
Kotu ta adana wani mutum a gidan Yari mai suna Abubakar Adamu dan shekara 35 kuma Ma'aikaci a karkashi…
Hotunan bidiyo na yawatawa a shafukan yanar gizo wadda ke nuna yadda wani mutum da bayanai suka nuna cewa bay…
Dangantaka tsakanin fitattun 'yan wasan kwaikwayon Hausa na Kannywood Ali Nuhu da Rahma Sadau ya fara t…
A ranar Juma'a da ta gabata a unguwar Okokomaiko a garin Lagos an sami wata matsala da ta taso tsakanin…
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok