Yadda zanga-zanga kan tsadar rayuwa ta sake barkewa a jihar Arewa
Wasu matasa a garin Suleja na jihar Neja sun mamaye kan tituna a ranar Laraba 7 ga watan Fabrairu don nuna da…
Wasu matasa a garin Suleja na jihar Neja sun mamaye kan tituna a ranar Laraba 7 ga watan Fabrairu don nuna da…
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a ranar Litinin, 5 ga watan Fabrairu ta kama wani mutum mai shekaru 59 bis…
Mazauna birnin Minna da ke jihar Neja sun fito zanga-zangar nuna rashin jin dadi kan tsadar rayuwa a kasar. L…
Ministan Makamashi a Najeriya, Adebayo Adelabu ya nuna damuwa kan matsalar wutar lantarki a kasar. Adelabu ya…
Naira ta kara faduwa a ranar Litinin, 29 ga watan Janairu, yayin da aka canza ta a kan N1506/$ daga N1,410 d…
Mutane 13 da suka hada da wata sabuwar amarya, wasu mata biyar, sirikinta, da wasu mutane shida sun mutu a wa…
Rundunar tsaro Najeriya ta yi martani kan jita-jitar cewa jami'an tsaro sun farmaki Kiristoci a jihar Pla…
A karon farko a tarihi, an samu macen da ta zama zababbiyar shugabar Æ™aramar hukuma guda a jihar Borno da ke …
Naira a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu, ana siyar da Naira akan 1,370 kan kowace dala na Amurka a kasuwan …
An yankewa wani mutum mai suna Habibu Haruna hukuncin daurin rai da rai bayan da mai shari’a Musa Ubale na ba…
Daga Shu'aibu Mungadi An sace maka yara an kai su kudu an canja musu suna da addini, Abin bai dame ka ba…
An yi jana'izar matar aure mai shekaru 42, Ammi Adamu Mamman, wacce ake zargin mijinta, Abubakar Musa mai…
Kamfanonin sadarwa na neman gwamnatin tarayya ta ba da damar karin kudin katin waya da data na hawa intanet a…
Mutane da dama ciki har da mata da yara, a cikin wani jirgin ruwa da ba a tabbatar da sunansa ba ana fargabar…
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama wani mutum mai suna Abubakar Musa mai shekaru 43 da haihuwa da laifi…
Wasu gungun mata da suka fito zanga-zanga da tsakar rana yau Jumu'a sun Æ™ona gidan hakimin garin Bokkos, …
Shugaban karamar hukumar Akwanga ta jihar Nasarawa, Safiyanu Isa Andaha , da uban gidansa na siyasa, Adamu Um…
An dauki hoton bidiyon wasu sojoji da jami'an hukumar kiyaye haddura ta tarayya suna fafatawa a Abuja. K…
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da shugaban karamar hukumar …
Babbar kotun jihar Bauchi mai lamba 6 ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga Yusuf Bako, mai shekaru 50 , b…
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok