Malaman Arewa sun shirya yadda za su kawo karshen shi'a


Malaman dai sun yi taro ne na kaddamar da wani littafin da shehin malami Farfesa Umar Labdo na jami'ar Maitama Sule dake garin Kano ya rubuta game da akidun shi'a da kuma dabi'o'in su da ya bayyana a matsayin marasa kyau kuma abun kyama.

NAIJ.com ta samu cewa shima babban sakataren kungiyar Jama'atunnasrul Islam Dakta Khalid Aliyu Abubakar ya bayyana kungiyar a matsayin abun kyama sannan kuma ya bukaci hadin kan jama'a domin ganin an kawo karshen ta.

Daga karshe dai malaman sun yi ittifakin cewa da ilimi ne ta kuma hanyar wayar ma da al'umma kai da irin litattafai makamantan wadan nan ne za a iya kawo karshen na shi'a a yankin na arewa.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Hausa.naij.ng
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN