'Ya ku 'yan Najeriya, ba lallai fa a yi zaben 2019 ba'



- Uche Secundus yace bai yarda kacokan za'a yi zaben badi ba 
- Hukumar zabe ta fidda jaddawalin zaben tun bara
- PDP ta sha kaye a zaben 2015, kuma har yanzu magagi take

A ziyararda ciyamomin kananan hukumomi suka kai sakatariyar PDP, Uche Secondus, dan karadin PDP, yace ba fa lallai ayi ma zaben badi ba, domin shi bayyi amanna da yadda ake shirin yin zaben ba. 

A cewarsa, muddin zabukan mako mai zuwa na Ekiti basu tafi yadda aka tsara ba, kuma ba'a yi adalci a zaben ba, akwai alammar na badi ma na kasa gaba-daya baza ayi adalcin ba, don haka ya gargadi APC da kada ta kuskura ta murde zaben Ekiti.

A yanzu dai, akwai jaddawalin zabukan s=kasar nan na shekaru kusan 30 INEC hukumar zabe ta rattaba ta ajiye, wanda take sa rai za'a bi sau da kafa.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/Lq4Z5kPck53Le3ibU9RUnY
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

hausa.naij.ng
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN