Wata daliba a jihar Sakkwato ta kashe jaririnta dan gaba da fatiha

Kaakakin rundunar Yansandan jihar Sakkwato, DSP Cordelia Nwawe ta bayyana ma majiyar NAIJ.com cewa bayan Munirat ta tabbatar jaririn nata ya mutu, sai ta jefar da gawarsa a cikin kwandon shara. Da take yi ma manema labaru jawabi, Munirat tace cikin shege ta yi, kuma ba ta san wanene Uban yaron ba, bugu da kari ma jaririn bakwani ne, a cewarta. Sai dai Kaakaki Nwawe tace zasu mika Munirat gaban Kotu da zarar sun kammala bincike. A wani labarin kuma, rundunar Yansandan jihar ta kama wani matashi mai suna Nnamdi Nwosu da laifin satar motoci, inda tace barawon ya kware wajen zuwa neman manyan Motoci Coci, kuma Yansanda sun kwato wata Mota kirar Marsandi daga wajensa. Read more: https://hausa.naija.ng/1174050-wata-daliba-a-jihar-sakkwato-ta-kashe-jaririnta-dan-gaba-da-fatiha.html#1174050

Wata budurwa mai shekaru goma sha tara, 19, a rayuwa, ta hallaka dan jaririn da ta haifa dan gaba da fatiha, watau ba ta hanyar aure ta haife shi ba, ta hanyar dode masa hanci ta hana shi shaker iska, inji rahoton jaridar Daily Trust. 

Budurwar mai suna Munirat Basna, wanda daliba ce a kwalejin horas da jami’an kiwon lafiya dake jihar Sakkwato ta shiga hannun Yansanda ne a ranar Alhamis, 7 ga watan Mayu sakamakon laifin da ake zarginta da aikatawa

Kakakin rundunar Yansandan jihar Sakkwato, DSP Cordelia Nwawe ta bayyana ma majiyar NAIJ.com cewa bayan Munirat ta tabbatar jaririn nata ya mutu, sai ta jefar da gawarsa a cikin kwandon shara. Da take yi ma manema labaru jawabi, Munirat tace cikin shege ta yi, kuma ba ta san wanene Uban yaron ba, bugu da kari ma jaririn bakwani ne, a cewarta. Sai dai Kaakaki Nwawe tace zasu mika Munirat gaban Kotu da zarar sun kammala bincike.

A wani labarin kuma, rundunar Yansandan jihar ta kama wani matashi mai suna Nnamdi Nwosu da laifin satar motoci, inda tace barawon ya kware wajen zuwa neman manyan Motoci Coci, kuma Yansanda sun kwato wata Mota kirar Marsandi daga wajensa.

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

#hausa.naij.ng 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN