Gwaggon biri mai magana da mutane ya mutu

Hukumar dake kula da gwaggon birai ta fitar da sanarwar cewa gwaggon biranya mai suna Koko Æ´ar shekaru 46 wacee ke zantawa da mutane ta hanyar kwatance ta mutu.

Miliyoyin mutane da suka san birin sun nuna rashinta a matsayin abinda ya taɓa zukatansu.
An dai haifi gwaggon birnin ne a gidan dabbobin dake San Francisco a shekarar 1971 kuma ta macce ce.

Gwaggon biranyar ta yi magana da kwatance inda aka bayyana cewar ta san kalaman ingilishi dubu biyu da kuma amfani da kalmomi fiye da dubu goma.

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

TRT
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN