May 06, 2018

'Yansanda 5 masu karbar horo sun mutu sakamakon hadarin mota a hanyar Zaria

Wasu jami'an 'yansanda guda biyar da suke karbar horo a makarantar koyar da aikin 'yansanda sun rasu sakamakon wani mumunar hadarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar Kano zuwa Zaria.

Matsakaitan hafsoshin 'yansandan da ke karbar horo suna kan hanyarsu ce ta zuwa gida bayan sun sami wani gajeren hutu.


Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: 'Yansanda 5 masu karbar horo sun mutu sakamakon hadarin mota a hanyar Zaria Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama