May 14, 2018

'Yan fashi sun sare budurwa a hannu domin sun rasa abin da za su sata - Hotuna

Wata budurwa mai suna Tessy Osso ta gamu da fushin wasu 'yan fashi bayan sun sare ta a hannu domin basu sami abin da za su sata ba a gidanta.

Ganin sun rasa kudi sun rasa abin da za su sata, sai 'yan fashin suka sareta a hannu da adda suka tafi suka barta jini na malala.

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: 'Yan fashi sun sare budurwa a hannu domin sun rasa abin da za su sata - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama