May 08, 2018

Wani chiyaman na jam'iyar APC ya sha mugun duka a hannun matasa

Akalla mutum 10 ne tare da wani chiyaman na APC a karamar hukumar Etim Ekpo a jihar Akwa IbomMr. Iniobong Akan ya sha mugun duka a hannun wadansu matasa da suka harzuka lokacin taron jam'iyar da aka yi ranar Asabar 

Rahotanni daga kafafen watsa labarai sun tabbatar da yadda taron jam'iyar APC da aka yi ranar Asabar a kananan hukumomi sun gamu da matsalolin korafe korafe a wasu wurare har da tashe tashen hankali a wasu jihohi.

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Wani chiyaman na jam'iyar APC ya sha mugun duka a hannun matasa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama