May 11, 2018

Shugaba Buhari zai dawo Najeriya yau

Wani bayani daga kasar Ingila ya nuna cewa shugab Buhari zai dawo Najeriya yau Juma'a bayan ya gana da Likitansa.

Bayanin haka ya fito daga ofishin APC reshen Ingila inda suka ce sun kai mashi ziyara "mun kai wa shugaba Buhari ziyara gabanin dawowarshi Najeriya da ranan nan"
"Mun kaiwa shugaba Buhari ziyara gabanin dawowarshi Najeriya da ranan nan" Read more: https://hausa.naija.ng/1168938-yanzu-yanzu-shugaba-buhari-zai-dawo-najeriya-yau.html#1168938
"Mun kaiwa shugaba Buhari ziyara gabanin dawowarshi Najeriya da ranan nan" Read more: https://hausa.naija.ng/1168938-yanzu-yanzu-shugaba-buhari-zai-dawo-najeriya-yau.html#1168938

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Shugaba Buhari zai dawo Najeriya yau Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama