May 14, 2018

An tsinci gawar wata mata a gefen hanya a garin Chanchaga na jihar Niger

An tsinci gawar wata mata a cikin daji a gefen hanyar zuwa kauyen Baddegi a Chanchaga na karamar hukumar Katcha a jihar Niger ranar Lahadi.

Majiyar mu ta labarta mana cewa babu wanda ya san musabbabin mutuwar wannan mata kawo yanzu.
 
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: An tsinci gawar wata mata a gefen hanya a garin Chanchaga na jihar Niger Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama