May 11, 2018

An kama wadanda suka kashe mutum 46 yayin Sallar Jana'iza a Zamfara - Hotuna

Jami'an 'yansanda sun kama mutum 56 wadanda ake zargin 'yan ta'adda ne da suka addabi yankin Birnin Gwari da Zamfara.Ana zargin su ne ke aikkata fashi da makami da sace jama'a domin karban kudin fansa.

An kama madugun wani gungun 'yan ta'adda mai suna  Muhammed Rabi'u wanda ya gaya wa 'yansanda cewa 'yan gungun sa ne suka kashe mutum 46 yayin da ake Sallar jana'iza a jihar Zamfara.Kafin a kama Muhammad 'yansanda sun yi artabu da jama'arsa inda aka kashe mutum hudu a Bawan Daji a karamar hukumar Anka da ke jihar Zamfara.

Ga sunayen wadanda aka kama:

Gungu na farko –

i. Mohammed Rabiu (shugaban gungu) -29
ii. Ardo Aliyu  – 45
iii. An kashe mutum hudu a wannan gungu

Gungu na 2 –

i. Abdullahi Abubakar -35 – shugab
ii. Halidu Musa -34
iii. Mohammed Ruwa -30
iv. Mohammed Sani -30
v. Dahiru Yahaya -38
vi. Mohammed Musa -
vii. Samaila Umar -39
viii. Inusa Magauri -50
ix. Ibrahim Magaji -29
x. Lawal Dalha -30

Gungu na 3

i. Ibrahim Musa a.k.a Zage -28 shugaba
ii. An kashe mutum biyar a artabu aka kama shugaban gungun.

Gungu na 4

i. Lucky John -29 shugab
ii. Danjuma Biko -32
iii. Sedua Augustine -31
iv. Surajo Ibrahim -37
v. Samaila Adamu -25
vi. Joseph Kakuri -31
vii. Yusuf Mohammed -30
viii. Buhari Auta -27
ix. Usman Wakili -42
x. Sani Dangaladima -43
xi. Abdullahi Abubakar -25
xii. Seun Gabriel -27
xiii. Abdulmalik Sani -22
xiv. Danladi Mohammed -22
xv. Daniel Ocheku -28
xvi. Thomas Osomigbakha -40
xvii. Zubairu Usman -32
xviii. Ayuba Yusuf -20
xix. Nasiru Danladi -25
xx. Abdulrashid Abdulazeez -28 xxi. Nasiru Saidu -22
xxii. Iliyasu Aliyu -49
xxiii. Mohammed Mohammed -19
xxiv. Umar Mohammed -18
xxv. Mati Baso -25
xxvi. Hassan Usman -32
xxvii. Gado Salihu -38

Gungu na 5

i. John orkar -32Y – shugaba
ii. Monday okon -29
iii. Aminu mohammed -27
iv. Manir abubakar -29
v. Haruna Adamu -26
vi. Aliyu Zakaria -23
vii. Dahiru Idris -30
viii. Faruk Umar Ibrahim -35
ix. Mohammed Tahir -38
x. Nasiru Jibril -33
xi. Yakubu Gowon -49
xii. Bala Adamu -32
xiii. Sani Suleiman -43
xiv. Alhaji Abba Isah -23

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: An kama wadanda suka kashe mutum 46 yayin Sallar Jana'iza a Zamfara - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama