Yaro mai shekara 13 dan gidan dansanda ya kashe kan shi a Gombe

Wani yaro dan shekara 13 mai suna Muhammad Al'amin ya kashe kanshi ta hanyar rataye kanshi a cikin dakin shi har ya mutu a kauyen Sarakiyo na kauyen Akko a jihar Gombe.

Rahotanni sun ce mahaifin yaro dansanda ne kuma tuni aka kai gawar yaron Asibitin garin Gombe somin gudanar da bincike.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yaro mai shekara 13 dan gidan dansanda ya kashe kan shi a Gombe Yaro mai shekara 13 dan gidan dansanda ya kashe kan shi a Gombe Reviewed by on April 04, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.