Yansanda sun tsere sakamakon mutuwar dan wani basarake a caji ofis

Mutuwar wani Yarima Ineke Kelechi dan basaraken garin Abaomege  Eze Ineke a ofishin yansanda a jihar Ebonyi ya yi sandin tashin hankali da ya kai ga kone caji ofis na garin yayin da yansanda da ke aiki a ofishin suka ranta na kare watau suka tsere da gudu kuma sun shiga buya.

Majiyarmu ta labarta cewa saurayin da ya mutu an same igiya daure a wuyarsa kuma da ransa yansanda suka kulle shi a cikin kurkukun caji ofis na garin na Abaomege, amma sai ga shi an fito da gawar saurayin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yansanda sun tsere sakamakon mutuwar dan wani basarake a caji ofis Yansanda sun tsere sakamakon mutuwar dan wani basarake a caji ofis Reviewed by on April 03, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.