Yadda yan fashi suka sace kudi a bankuna 5 suka kashe jama'a - Hotuna

Mutane da dama ne suka mutu wanda ya hada da jami'an yansanda da ke aiki a wasu Bankuna a unguwar Sani Abacha da ke Offa na jihar Kwara bayan wani mumunar fashi da makami da ya dauki awanni da dama kafin a kare shi kuma cikin wannan lokacin babu wani turjiya ko daukin gaggawa da aka samu daga jami'an tsaro face kokari da jami'an yansanda da aka kashe suka yi a matakin farko kafin yan fashin su rinjaye su sakamakon irin bindigogi da nakiya da suka yi amfani da shi.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda yan fashi suka sace kudi a bankuna 5 suka kashe jama'a - Hotuna Yadda yan fashi suka sace kudi a bankuna 5 suka kashe jama'a - Hotuna Reviewed by on April 06, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.