Yadda uwargida ta kashe miji domin ya yi ma wata mata cikin shege - Hotuna

Wata mata ta kashe mijinta wanda sojin kasar Gabon ne bayan ta caka masa wuka sau da dama yayin da yake barci a gidansu da ke cikin wani barikin soja a kasar ta Gabon.

Matar ta zargi mijinta da cin amanarta bayan ta gano cewa ya yi ma wata mata ciki kuma sakamakon haka ta harzuka kishi kuma ya dabaibaye fuskarta kafin ta kashe shi ayin da yake barci.

Tuni dai mahukunta suka kama ta kuma ta amsa laifin cewa ita ce ta kashe shi.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda uwargida ta kashe miji domin ya yi ma wata mata cikin shege - Hotuna Yadda uwargida ta kashe miji domin ya yi ma wata mata cikin shege - Hotuna Reviewed by on April 01, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.