• Labaran yau

  April 29, 2018

  Shugaba Buhari ya dira Amurka domin zantawa da Donald Trump - Hotuna

  Shugaba Muhammadadu Buhari ya dira a birnin Washinton DC domin zantawa da shuga Donald Trump na Amurka ranar Litinin.

  Shugaba Buhari ya sauka a gidan saukan baki na shugabn kasar Amurka a Blair House.
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Buhari ya dira Amurka domin zantawa da Donald Trump - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama