Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto na Ahneeka ?

Jaruma Ahneeka wacce aka bankado daga BBNaija 2018 ta ba mutane mamaki bayan ta wallafa wasu hotunanta inda ta aske gashin kanta gaba daya watau tal kwabo, tandalma ko kwaryar molo !

Amma miye ra'ayin ka akan wannan hoto ?

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto na Ahneeka ? Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto na Ahneeka ? Reviewed by on April 08, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.