Me kake zaton shugaba Buhari ya gaya wa safeto janar na yansanda ?

Miye ra'ayin ka dangane da wannan hoto da aka dauka na shugaba Buhari bayan ya dawo daga jana'izan Sanata Mustapha Bukar wanda ya rasu yan kwanakin baya ?

An dauki wannan hoton dazun da safe bayan isowarsa daga jihar Katsina.

Photo credit; SUNDAY AGHAEZE

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Me kake zaton shugaba Buhari ya gaya wa safeto janar na yansanda ? Me kake zaton shugaba Buhari ya gaya wa safeto janar na yansanda ? Reviewed by on April 08, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.