Kotu ta daure matashi shekara 2 sakamakon satar tumaturin gwango

Wata Kotun Majistare a Oredo na jihar Edo ta daure wani matashi dan shekara 32 mai suna Austine Ibe tsawon shekara biyu a gidan Kurkuku bayan ta same shi da laifin satar katon 75 na tumaturin gwangoni wanda aka kiyasta kudinsa akan N315.600.

Wanda aka kama da laifin ya aikata laifin ne ranar 14 ga watan Oktoba 2017 a gidan wani Mr Paul Okafor  wanda ke lamba 4 unguwar Butcher a garin Benin.

Majistare F.E Ekhere ya yanke wa  Austine hukunci ne ba tare da bayar da damar biyan tara ba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kotu ta daure matashi shekara 2 sakamakon satar tumaturin gwango Kotu ta daure matashi shekara 2 sakamakon satar tumaturin gwango Reviewed by on April 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.