Ko su waye suka kashe wani mutum a gidansa a Gusau jihar Zamfara ?

Ibtila'in yawan kashe kashen bayin Allah ya zama ruwan dare a jihar Zamfara. a garin Gusau babban birnin jihar ta Zamfara wasu da ake zargin cewa yan daba ne sun shiga gidan wani bawan Allah suka yi masa kisar gilla ta hanyar sassare shi lamari da ya sa ya mutu nan take.

Hukumomi a jihar ta Zamfara sun dauki sabbin matakai da ya shafi tsari na hadin guiwa tsakanin dakarun musamman na sojin sama, sojin kasa tare da jami'an yansanda domin ganin cewa an inganta harkar tsaro a jihar ta Zamfara.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ko su waye suka kashe wani mutum a gidansa a Gusau jihar Zamfara ? Ko su waye suka kashe wani mutum a gidansa a Gusau jihar Zamfara ? Reviewed by on April 06, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.