April 24, 2018

Ko mi ya sa aka kashe Musty Sokoto a unguwar Agege Lagos ? Hotuna

Gayyatar zo mu shakata ya jawo ma wani matashi mai suna Musty Sokoto halaka a unguwar Agege a birnin Lagos.

Bayanai sun nuna cewa Musty ya gayyato abokai ne domin a shakata, amma daga bisani sai wasu da ba a san ko su waye ba suka kashe shi a cikin gidansa kuma suka bar shi jina-jina.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Ko mi ya sa aka kashe Musty Sokoto a unguwar Agege Lagos ? Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama