Ko ka san amfani 10 da za ka samu idan ka yi jima'i ?

Jima'i wani yanayi ne na saduwa tsakanin na miji da mace wanda yake haifar da amfani mai yawa,ya hada da jin dadi tare da motsa jiki matukar za a yi shi bisa ka'ida.Haka zalika yanayi ne da ke haifar da wani annashuwa da jin kuzari a jiki tare da gamsuwa.

Ga kadan daga cikin amfanin jima'ai ga dan'adam:

1. Yana taimakawa wajen haifar da kwayoyin halitta da ke taimakawa wajen garkuwan jiki watau immunoglobulin A (IgA) Your IgA

2.Yana kara lafiyar zuciya 

3.Yana daidaita bugawa tare da yawatawar jini a jiki

4.Yanayi ne na motsa jiki tsakanin miji da mata

5.Yana rage tare da samar da warakar ciwon jiki

6.Yana inganta barci

7.Yana kawar da matsanancin damuwa (stress)

8.Yana inganta lafiyar marar mace

9.Yawan jima'i da mace yana sa ta kara dadi sakamakon sakewar jijiyoyin al'aurarta tare da samar da yanayi na laushi da zai gamsar da miji.

10.Yawan jima'i yana kara dankon soyayya tsakanin miji da mata

Daga Isyaku Garba, godiya ta musamman ga Dr Mercola.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ko ka san amfani 10 da za ka samu idan ka yi jima'i ? Ko ka san amfani 10 da za ka samu idan ka yi jima'i ? Reviewed by on April 09, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.