Karanta dalilin da ya sa wannan mutum ya yi wa yar shekara 12 fyade

Hukumar yansanda a jihar Niger ta kama wani mutum dan shekara 25 bayan ya taushe wata yarinya yar shekara 12 ya yi mata fyade a cikin wani kangon gida a garin Madalla a karamar hukumar Suleja da ke cikin jihar Niger.

Kakakin hukumar yansanda na jihar Niger Muhammed Abubakar ya ce wanda ake zargin ya amsa laifinsa kuma ya kara da cewa ce baya jin dadin tarayya da manyan mata sai yan yara kanana.

Haka zalika ya ce hukumar yansanda ta kammala bincike a kan lamarin kuma za ta gurfanar da shi a gaban Kotu.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Karanta dalilin da ya sa wannan mutum ya yi wa yar shekara 12 fyade Karanta dalilin da ya sa wannan mutum ya yi wa yar shekara 12 fyade Reviewed by on April 07, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.