Karanta dalilin da ya sa wannan mawaki ya tube zindir domin ya rera waka

Fitaccen mawaki dan kudancin Najeriya  Olawale Ashimi wanda ake ma inkiya da Brymo ya ba mutane mamaki bayan ya bayyana zindir yana buga wata Piano a wani faifen bidiyo yayin da yake rera wata waka mai suna Heya.

Amma a wata hira da mawakin ya yi da Sunday Scoop, ya ce shi ya bayyana ma yan Najeriya cewa har yanzu basu waye ba domin yanayin wajen da ya gudanar da wakar bai banbanta da sauran wurare ba .

Ya kuma kara da cewa idan ka kula, ai babu wani abin da muka kera da kan mu a Najeriya a cikin jerin ababen da ke kewaye da shi a cikin faifen bidiyo yayin da yake rera wakar. .

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN