Kalli yadda wani bawan Allah ya mutu yayin da yake Sallah - Bidiyo

Wani bawan Allah ya sami cikawa a Masallaci yayin da yake sallah a kasar Jordan.Wani hoton bidiyo ya nuna yadda dattijon ya yanke jiki a tsayuwar Sallah kuma ya yi sujada kai tsaye, daga nan kuma bai mike ba.

Wannan lamarin ya faru ne a yankin gabacin Aghwar a yankin  gwamnatin Irbida a kasar Jordan.

Na'urar CCTV na Masallacin ne ya dauki hoton bidiyon wanda aka yi ta labartawa a gidajen talabijin na kasar Jordan.

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN