April 25, 2018

Kalli katon kifi da aka kama a wasan kamun kifi a Jigawa - Hotuna

An gudanar da bikin al'adun gargajiya har da kamun kifi a kauyen Kalgwai da ke karamar hukumar Auyo a jihar Jigawa.Babban kifi da aka kama shi ne mai nauyin 40kg a biki da ake yi shekara-shekara.

Gwamnatin jihar Jigawa ta bayar da kyautar babur da N100.000 ga wanda ya yi nassara mai suna Saleh Dan Gaduwa.

Bukukuwan sun hada da kamun kifi, dambe, kokowa da sauran wasannin gargajiya.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Kalli katon kifi da aka kama a wasan kamun kifi a Jigawa - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama