Kalli irin wannan kassada da rashin la'akari da tsaro - Hotuna


Allah daya gari banban inji Bahaushe, wannan hoton wasu yan kasuwa ne a gundumar Munshigonj a Dhaka na kasar Bangladesh yayin da suke kokarin wucewa da shanaye 20 a cikin wani jirgin ruwa a rafin Ichahamati.Yan kasuwan da dabbobin suna cikin jirgin ruwa tare.

Darasi a nan shi ne da wani abu zai faru cewa za a yi Allah ne ya kawo. Amma tun farko ya kamata a banbanta jirgin daukar kaya da dabbobi da kuma wadda za ta dauki mutane zallah.

Miye ra'ayin ka a kan wannan lamari ?
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli irin wannan kassada da rashin la'akari da tsaro - Hotuna Kalli irin wannan kassada da rashin la'akari da tsaro - Hotuna Reviewed by on April 16, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.