Kalli abin da ya faru bayan motar soji ta taka nakiya a Borno - Hotuna

Wata mota da ke cikin ayarin wasu motocin soji da ke fada da boko haram a yankin Borno ta taka wata nakiya da aka binne a gefen hanya sakamakon haka nakiyar ta tashi wanda yayi sanadin raunata sojoji da dama.

Babu sojin da ya mutu kuma nan take aka yi ma wadanda suka raunata magani kafin a garzaya da su Asibiti. Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli abin da ya faru bayan motar soji ta taka nakiya a Borno - Hotuna Kalli abin da ya faru bayan motar soji ta taka nakiya a Borno - Hotuna Reviewed by on April 15, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.