Ka san me ya faru da Gwamna Yahaya Bello bayan ya fado daga mota

Wani labari da ya fito daga jihar Kogi ya ce Gwamna Yahaya Bello ya fado daga motarsa ranar Juma'a sakamakon haka ya sami rauni a kafa.

Rahotanni sun ce Gwamnan ya sami kulawa daga Likita kuma zai koma bakin aiki bayan bikin Easter.

Wannan ya kawar da jita jita da ake yi cewa Gwamnan ya nakasa sakamakon fadowa da ya yi daga motar.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ka san me ya faru da Gwamna Yahaya Bello bayan ya fado daga mota Ka san me ya faru da Gwamna Yahaya Bello bayan ya fado daga mota Reviewed by on April 04, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.